Dankali da hanta da kwai

Steps
- 1
Da farko zaki fereye dankalin ki sannan ki wanke ki daura a tukunya ki saka dan gishiri saiki wanke hantar ki ki saka a tukunya ki zuba gishiri maggi albasa kayan kamshi ki rufe zuwa lokacin da kikaga dankalin ki yayi rabin dahuwa (half done) saiki sauke ki tsame daga ruwa ki yanka a kwakkwance hantar kima ki duba inta dahu ki yanka a kwakkwance saiki samu tumatir masu kyau da tauri suma ki yayyanka a kwakwkwance saiki samu toothpick dinki kina jera dankali da hantar da tumatir din harki gama
- 2
Saiki daura manki akan wuta acikin kasko sannan ki fasa kwanci a wani kwanon ki saka maggi kadan da albasa zuwa time din da kikaga manki yayi zafi saiki kada kwanki kina dauko hadin dankalinnan na jikin toothpick kina tsomawa a ruwan kwan kina sawa cikin man a haka harki gama in ya soyu kina juyawa har jikinsa duka ya soyu ki tsame
Similar Recipes
More Recipes
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Crispy Fried Potatoes with Vinegar and Salt
Phenny Sharon -

Swati Sheth
-

Vidyutaa Kashyap
-

Ivy Seng
-

Nutan Shah
-

Amrita Chakroborty
-

Bhavnaben Adhiya
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Moist and amazing chocolate cupcakes!
Bmoorefood🧁
-

brinna15 -

Bean Sprouts for Appetizers / Vegan
Coozy Life
-

Danbun shinkafa da farfesun kaza
Umma Sisinmama
-

M's Treat And Confectionery
-

Saudah Imam
-

Samanthaj
-

Anu -

Obi ekwes -

The- Scrumptious Palace
-

Nkeiru chidi -

Fateen
-

Fateen





Comments