Danbun shinkafa da farfesun kaza

Danbun shinkafa da farfesun kaza
Steps
- 1
Da farko za'a barzo miki shinkafar ki ki tankade saiki juye a bowl ki zuba ruwa ki wanke sannan ki juyeta a quallender ta zane bayan ta tsane saiki juye cikin steamer ki rufe bakin da buhu ko fefe sannan ki rufe sannan ki daka gyadarki sama2 ki juye a plate ki gyara zogalenki shima ki wanke kisaka a quallender saiki yanka albasa da attaruhu
- 2
Tsahon 30 minutes zaki duba dambun in ya farayi ki sauke ki juye saiki zuba gyadar ki ki jujjuya saiki kara saka ruwa kadan ki kara jujjuyawa ki mayar cikin steamer din shima zaki barshi tsahon 30 minutes saiki kara juyewa ki zuba albasa da attaruhu da dan gishiri da maggi saiki juye zogalennan ki dada ruwa ki kara juye hadin dambun a steamer ki rufe tsahon 30 minutes shima dambun ki ya hadu saiki soya manki a karamar tukunya
- 3
Zaki wanke naman kazarki tatas ki juye a bowl ki daura tukunya kan wuta ki saka mai kadan ki zuba dan attaruhu da albasa da kika dan jajjaga inya fara soyuwa kina dan juyawa inya dauko soyuwa saiki juye namannan naki akan kayan miyan ki saka ruwa albasa kayan kamshi ki rufe kamar 10 minutes saiki bude ki saka maggi da gishiri ki kara rufewa har zuwa time din da kika tabbatar namanki ya dahu
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

Seema Sharma
-

Sinta Sofiana Putri
-

Heenaba jadeja
-

Beef Tacos and Puerto Rican Rice
Jamey Hall
-

Boursin & shells one pot pasta
Autumn Farmer
-

Maurice Farmer
-

Deep Dish Brown Butter Brownie Pudding
Kelsey Davis
-

Crock Pot Girl 🤡
-

brinna15 -

Moist and amazing chocolate cupcakes!
Bmoorefood🧁
-

Bean Sprouts for Appetizers / Vegan
Coozy Life
-

Maryam's Cuisines#Kaduna
-

Umma Sisinmama
-

nerpeyser i imam -

Mixed veges#kisumu internal contest
Vero Akinyi
-

nerpeyser i imam -

M's Treat And Confectionery
-

Saudah Imam
-

Samanthaj
-

Anu -

Umma Sisinmama







Comments