Miyar agushi recipe by Khabs kitchen

Miyar agushi recipe by Khabs kitchen
Steps
- 1
Dafarko a pan kisa manja,idan ya fara xafi sai kisa Rabin granted albasar ki juya,kisa ginger da tafarnuwa ki dan soyasu na kaman min2 sai ki xuba agushi
- 2
Kiyi ta juyawa kisa maggi kadan,sai ki dinga xuba man gyada ahankali ahankali kina juya na 5 min sai ki ajje gefe
- 3
A wata tukunya sai kisa man gyada,kayan miya ki juya har ya fara soyuwa sai kisa agushi Wanda kk fara suyawa ki juya su suyo tare,sai kisa maggi da gishiri,kayan kanshi ni kakakkeyar albasa,nama (kifi,kaya,optional) dafaffe
- 4
Sai ki tsaida ruwan sanwa idan ruwan ya tausa ya janye iya yawan da kai so sai kisa alayyahu ya dahu for 2 min
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

Soumini Bhattacherjee
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Shilpa Shah
-

Rachana Sagala
-

Saunf Wali Chai/ Healthy Fennel Seeds Drink for Monsoon
Navnita Jaiswal
-

Balvig
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Hamburger Gravy Birthday Celebration version
skunkmonkey101
-

Cooking with passion
-

Shubi Bansal
-

Joy Maina_Bahati Chao
-

TrailerParkBoils
-

Anjana Sahil Manchanda
-

Neetha Venkatesh
-

White sauce sweet corn open sandwich
Trapti Jain
-

Lucky Goyal
-

Khushbu Goyal
-

sulochana patra -

Cheesy veggie grilled sandwich
Shruti Dhawan










Comments