Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke tsaki sai ki zuba a cikin tafasheshe ruwa zafi ki bare yayi ta dahuwa har yayi kauri...sai ki yanka tomatur da albasa. Ki daka yakuwa ya zama gari..sai ki zuba tsakin a faranti.kamar haka sai xuba soyayan manja ki xuba yaji da yankakan kayan miya ki zuba garin yakuwa shikenan sai ci..
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7706735





sharhai