Dafadukan shinkafa

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Shinkafa Kofi
  2. 3Attaruhu
  3. 1Albasa
  4. Nama
  5. 3Maggi
  6. 1Onga
  7. Mai cokali 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara kayan miya ki soyasu ki zuba nama kisa ruwa ya tafasa sannan ki zuba shinkafa ta dahu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes