Shinkafa da wake aka garau garau

#garaugaraucontest# shinkafa da wake shine abincin da nafiso , kuma yawanci ma nakega indai kai dan arewa ne akwai wani fulfilment da kakeji idan akayi shinkafa da wake ku biyo ni kuji yanda nake tsara nawa garau garau din in d real local way shine abincin da nafi so wanda oga ma yafi so yarona ma yana son garau garau sosai

Steps
- 1
Da farko dai bayan kin wanke waken ki sai ki dora shi akan wuta ki dan tarfa kanwa ki barshi ya dahu shi saka kanwa zaisa waken. Ya dahu d awuri sannan zai baki kalar ainiihin garau garau
- 2
Bayan kin waken ki ya dahu sai ki sauke ki tace sai ki kara ruwa ki dora shinkafarki ki barta ta kusa tsotsewa sai ki zuba maggi da dan gishiri ki barshi ya tsotse ruwan tas
- 3
Sai ki dauko dan cabbage idan kinaso d salat da tumatir ki yanka siri siri sai ki wanke da gishiri
- 4
Sai ki samu manja ko magyada sai ki soya shi da dan albasa sama sama zakiji yana kamshi sai ki sauke sai ki shirya abincinki akan plate wannan
- 5
Nb wasu basu son kanwa sai su saka albasa wurin dahuwar waken amma ni ina saka kanwa saboda kalar shinkafar ta dan canza
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Yodaga
-

Christina
-

Sangita Raina -

Kavita Sharma
-

Husseina Nazir
-

Maryama's kitchen
-

Sonia
-

Yamini Sharma
-

Husseina Nazir
-

Sonia
-

Sabina Tabassum
-

Radha Rani

Comments