Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7756458
Ki wanke mangwaranki saiki yanyanka shi ki zuba a blender ki zuba suga da ruwa ki markada shi saiki tace,wurin tacewar inkina so saiki dan qara ruwa,ki zuba dan flavor ki juye shi a jug saiki saka a na'urar sanyi.
An kwafa!
More Recipes

sharhai