Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaka hada duka busassaun kayan hadinki da aka fada asama,sai ki dauko ruwa ki zuba ki kwaba
- 2
Bacin kin kwaba sai ki rufe zuwa wani lokaci zakiga ya kumburo
- 3
Sai ki kara murzashi sai ki dauko abun yanka shi ki yayyankashi zeeo zeoro kiyi huda atsakiya
- 4
Sai ki dauki mai kisa akasko yai zafi sai ki sossoya
- 5
Shi kuma abun saman sai ki dauko butter da garin coco dinki sai ki zuba a kasko ki hada da condense madara dinki sai ki yaryada akai
- 6
Dayan kuma madarrki ta ruwa data gari zaki cakuda kisaka shikenan sai ci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7767970





sharhai