Talbina (kunun alkama)🥛

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin alkama ko wheat meal, madara, sukari da ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za’a zuba garin alkama dede buqata a zuba ruwa akai ayi talgen sa. Se a zuba ruwa cikin tukunya idan ya tafasa se a na zuba talegen garin ana gaurayawa har yayi kauri dede yanda ake so se a sauqe asa madara da sikari ko zuma a sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab’s kitchen❤️
rannar
Bauchi Nigeria
Welcome 🤗 to my world 🌍 Glad to be with you on this journey 🚞Don’t shy away to go through all my recipes. Feel free to search & try any recipe of your choice. follow, like and comment❤️ lastly Don’t forget to give a feedback or cooksnap! Enjoy Surfing 🏄‍♀️ down my page. A little prayer or a word of encouragement will go a long way😇 thank you!🙏
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes