Dambun couscous
Fiddausi Alhassan @cook_15851566
#kano state
Ina son dambu sosai sbd Bashi da wahalar yi
Dambun couscous
#kano state
Ina son dambu sosai sbd Bashi da wahalar yi
Steps
- 1
Da Farko zaki Dora steamer ki a wuta ki Zuba ruwa ki rufe sai ki samu roba ki zuba couscous dinki da salt da seasoning dinki onion da attaruhu ki
- 2
Sai nayi mix dinsu sannan na Kawo alayyahu na nasa ka na kuma juyawa sannan na Kawo ruwa na yayyafa yadda zaiyi daidai daga nan sai na Dora a wuta ya turara sai ci yayi dadi sosai
Similar Recipes
More Recipes
-

Tumiso Foods
-

Falgooni Mangrola
-

Anoli Vinchhi
-

Shital Jataniya
-

Durreshahwar Khan
-

Santhoshkumar Kannan
-

Kulsoom Bukhari
-

Niki Freeman
-

Christina
-

Chicken Quesadillas with salsa
Tra Cul
-

Balajayasri Dhamu
-

Veena Bansal
-

Maureen 😀
-

Jollof rice,coleslaw and grilled chicken
Henrietta -

Vrinda Idnani
-

Nneka Okonkwo Abjmoms
-

Nitika Kumari -

tobi -

Nonny
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7768478

















Comments