Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fere doya ki dafata da dan gishiri in ta dahu saiki dan barta tasha iska saiki kada qwai da albasa da maggi ki soya a mai
- 2
Saiki dan jajjaga kayan miyanki,ki saka ma wuta saiki zuba kayan miyanki dasu spices da maggi dinki ki yanka albasa ki zuba ki juya,idan ta danyi Lamar minti uku saiki fasa qwanki kixuba dan rufe shi kamar minti daya saiki bude ki juya shi ki kwashe
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7829558




sharhai