Miyar kayan lambu da kabeji

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan miya akwai dadi ga kara lafiya.

Miyar kayan lambu da kabeji

Masu dafa abinci 9 suna shirin yin wannan

Wannan miya akwai dadi ga kara lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kabeji
  2. Albasa
  3. Tumatir
  4. Attaruhu
  5. Maggi
  6. Onga
  7. Kayan kamshi
  8. Naman kaza ko kifi
  9. Mai
  10. Koren wake
  11. Korean tattasai
  12. Karas

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa kaza ki ajiyeta, ki yanka kayan miya ki soya ki zuba karas,Korean wake,ki juya ki zuba maggi,onga,kayan kamshi ki barsu su Dan soyu.

  2. 2

    Ki saka naman da kika dafa ki jujjuya sannan ki kawo wankakken kabeji ki zuba ki saka Koren tattasai ki rufe yayi minti biyar sannan ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes