Gashin nama na kasko

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Wannan gashin badai dadi ba Ku gwada Dan Allah

Gashin nama na kasko

Wannan gashin badai dadi ba Ku gwada Dan Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 minti
  1. Nama
  2. Gishiri kadan
  3. Maggi
  4. Lemon tsami
  5. Man gyada

Umarnin dafa abinci

20 minti
  1. 1

    Ki yanka namanki a tsaye bayan kin wanke,sai ki matse lemon tsami da magi da gishirin,sai ki daura kaskonki akan wuta ki zuba naman ki Dan saka man gyada kadan karki bar wajen ki ta juyawa har ya gasu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

Similar Recipes