#garaugaraucontec#

Shida sauqaqaqen girkine dakuma dadinci gamida burgewa.
#garaugaraucontec#
Shida sauqaqaqen girkine dakuma dadinci gamida burgewa.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko basa ruwana atunya yai tafasa nawanke wake naxuba
- 2
Daya dahu natace nadora shinkafa daban data kususa dahuwa natace nahadata da waken najuya nayayyafa ruwa kadan narufe nai qasa da gas.
- 3
Hadin qwai nasamu 2 eeg nafasa akwano nasa yankaken attaruhu da albasa nasa kayan dandano da cory nabuga nasamu leda fara na qulle nasa aruwan xafi nadafa kamar alala daya dahu nayanka.
- 4
Nacire salad din nawanke kafin nayanka yafuta nayankashi nasamishi mai kadan nasa magi kadan na juya naxuba agefe nayanka tumatur da albasa najera.
- 5
Hadin yaji nahada barkono da magi citta da tafarnuwa nasagishiri da masoro kadan naniqashi acikin injin blander. Naxubashi agefe nadora magi
- 6
Similar Recipes
More Recipes





sharhai