Jus din mangoro🥃

Zainab’s kitchen❤️ @ummu_aish
Ana bukatar a markadashi sosai saboda base an tace ba.
Jus din mangoro🥃
Ana bukatar a markadashi sosai saboda base an tace ba.
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko za’a wanke mangoro a yanka shi a zuba a blender a markada shi se a sa sikari a sha😋 asa a fridge yayi sanyi yafi dadi😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Nikakken mangoro na musamman
Nakasance maison mangoro koda ba'a nikashi ba bare kuma an nikashi da madarak😋 Rushaf_tasty_bites -
-
-
-
-
Ice cream din mangoro🍦
Wannan ice cream ne me sauqi wanda kayan aiki 4 kawai ake buqata. Se dai ba’aso a ciki ruwa wajen tace kwakwar kuma anson sa da kauri yafi dadi idan ya daskare a freezer😋 Zainab’s kitchen❤️ -
-
-
-
-
Lemun mangoro
Hhmm Yanada dadi sosai sbd hubby na da yarana suna sonshi sosai shiyasa kullum inadashi acikin fridge dina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Lemun mangoro
#sahurrecipecontest ina son mangoro sosai shiyasa har nake sarrafa shi ta wata hanyar, lemun mangoro yana da dadi sosai zaki iya hadawa da bread mah kici kiyi sahur da shi ko cake😋 @Rahma Barde -
-
-
-
Hallaka kwabo
#ALAWA hallaka kwabo shima nau'in alawa neh na gargajiya,baya wani bukatar kayan hadi dayawa sannan ga dadi da gardin gyada kuma zakin sa dai dai ba meh hawa kai ba mhhadejia -
-
Zoborodo me kayan qamshi🍷
Zobo abun sha ne me amfani sosai a jiki kaman rage hawan jini da sauransu har lipton dinsa anayi ana shansa kaman shayi saboda tarin amfani da yake dashi..asha dadi lafiya🍷🥤 Zainab’s kitchen❤️ -
Mango nd apple milkshake
#sahurrecipecontest Wanna hadin yayi matikar yimun dadi nida iyalina, nayi shi don musha a sahur, gashi natural fruit zai bamu vitamins. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
Yoghurt
Zaki iya hada yoghurt dinki a gida a saukake,gashi kinsan duk abin da kika hada da shi, ba sayen na waje ba Wanda Baki da tabbacin abubuwan da aka hada shi da shi. mhhadejia -
-
Tsami gaye
#ALAWA inason alawan nan saboda dan tsami tsamin ta,na tuna ta muna yara tana da farin jini sosai mhhadejia -
-
-
Jus din kayan marmari
Kayan marmari na taimakawa sosai dan narkar da abinci a ciki Kuma yana kara kuzarin jiki da sa fata sheki tai kyau chef_jere -
-
-
-
Fruitsalad
Gaskia munji dadin wannan Hadin Daman in Anyi Azumi akanso irin wainnan kayan marmari 😋 kuma gasu d sauki abubuwa basu wuche 3/4 ba Mum Aaareef’s Kitchen 👩🍳
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7862577
sharhai