Farar shinkafa mai kayan lambu

Herleemah TS @cook_15658393
a duk lokacin da kika gaji da dafa farar shinkafa yi kokarin gwada wannan shinkafa me kayan lambu
Farar shinkafa mai kayan lambu
a duk lokacin da kika gaji da dafa farar shinkafa yi kokarin gwada wannan shinkafa me kayan lambu
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki dafa shinkafar idan takusa dahuwa seki tace ta
- 2
Sukuma kayan lambun zaki yanka su ki wanke ki tafasa su da yar kanwa kadan seki tace su suma
- 3
Shima dankalin seki feraye ki yanka yadda kikeso ki dafa shi da gishiri kadan
- 4
Seki dora wata tukunyar daban kisa mai chokali uku ki zuba kayan lambun da dankalin da shinkafar ki juya sosai seki rufe na minti biyar intayi ki sauke
- 5
Zaki iya ci da kowacce miya irin wacce ake ci da shinkafa
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7874047



sharhai