Farfesun kayan ciki d dankali girki daga mumeena's Kitchen

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

Farfesun kayan ciki d dankali girki daga mumeena's Kitchen

Masu dafa abinci 15 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki wanke kayan cikin sosai sai ki xuba su a tukunya kisa albasa d gishiri ki xuba ruwa ki tafasa su har si Dan fara laushi sai ki juye a colander ki dauraye su

  2. 2

    Sai ki jajjaga kayan miyan ki ki dora tukunya ki ki xuba xuba mai ki yanka dankalin ki ki xuba ki xuba kayan miyan ki barshi su Dan soyu sai ki tsaida ruwa daidai yadda kk son yawan romon sai kisa sinadarin dandano ki d kayan kamshi sai ki kawo wannan kayan cikin ki xuba ki yanka albasa ki barsu su karasa dahuwa shikkenan sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai

Similar Recipes