Kayan aiki

1hr 30min
5 yawan abinchi
  1. Kopi ɗaya na wake
  2. Kopi biyu na shinkafa
  3. Gishiri chokali ɗaya
  4. Ruwa
  5. Tumatir 3
  6. Albasa 2
  7. Gurji 1
  8. Kaza 1

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Zaa ɗora yayi zafi sai azuba wake, idan yafara dahuwa sai a wanke shinkafa azuba, sai a tsane.

  2. 2

    Sannan a maida a tukunya azuba gishiri da ruwa harya ida dahuwa sannan a kwashe

  3. 3

    Sai a yanka tumatir da albasa da gurji ƙanana.

  4. 4

    Bayan tadahu sai aka tsane, sannan aka ɗora mai yayi zafi aka soya naman,

  5. 5

    Sannan aka daka tarugu da albasa aka ɗan soyasu sannan aka zuba maggi,garlic da kayan ƙamshi aka juya kazar

  6. 6

    Sannan aka ɗan ƙara ruwan naman aka motse sai aka bar kazar taɗan ƙara dahuwa sannan aka kwashe.

  7. 7

    An wanke kaza aka zuba albasa da gishiri da kayan ƙamshi,

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
rannar
Katsina

sharhai (7)

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
@Kaitaskitchen2 ummu ummy👍👍👍🌷Masha Allah yayi kyau

Similar Recipes