Panke
Check out this delicious recipe
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko xaki xuba yeast da Dan ruwan dumi acikin kwano mai Dan xurfi saiki motsa shi harya narke
- 2
Idan ya narke saiki zuba sugar da gishirinki
- 3
Saiki xuba flour ki gaurayasu tare
- 4
Bayan kin gama saiki sa ruwanki ki kwaba harsai ya hade
- 5
Saiki rufe ki ajiyeshi agu mai dumi ko a rana na Dan wani lokaci
- 6
Idan kinaso kigane yayi xakiga ya kara auki saiki dauko shi
- 7
Bayan kin dauko saiki sa man gyadanki a abunda kike suya dashi ki daura a wuta idan man yayi xafi Amman ba sosai cancan ba saiki fara sakawa, hka zakitayi har ki gama!
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8129726




sharhai