Abinsha na zobo

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Wannan hadin inasansa acikin wannan yanayi na zafi musamman idan yaji kankara #zobocontest

Abinsha na zobo

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Wannan hadin inasansa acikin wannan yanayi na zafi musamman idan yaji kankara #zobocontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintuna30mintuna
Mutane5 yawan abinchi
  1. 1Kofi na zobo
  2. 2Kofi na sukari
  3. Na'a na'a
  4. Citta
  5. Kanunfari
  6. Bawon abarba
  7. Tiara mai dandanon abarba
  8. Lemon zaki

Umarnin dafa abinci

Mintuna30mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan danayi amfani wajen had a zobo na

  2. 2

    Dafarko zaki wanke zobo da na'a na'a da citta ki zubasu a tukunya ki zuba ruwa sanann kisa citta da kanunfari da sugar kibarsu suyita dahuwa

  3. 3

    Bayan sun dahu zakiji suna kamshi mai dadi saiki sauke ki race sannan kisa tiara mai dandanon abarba ki matse lemon zaki ki zuba sannan kisa a frinji yayi sanyi asha dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes