Zobo na Musamman
Zobo wani nau'ine na abin sha Wanda yake tartare da sinadarai masu kara lafiya a jikin Dan adam. Uwargida gwada sirrin nan ki bamu labari akwai dadi #Zobocontest
Zobo na Musamman
Zobo wani nau'ine na abin sha Wanda yake tartare da sinadarai masu kara lafiya a jikin Dan adam. Uwargida gwada sirrin nan ki bamu labari akwai dadi #Zobocontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki Dan dauraye zobon ki sai ki zuba a tukunya ki daura bisa wuta
- 2
Sai ki Citta, kanumfar akai den ki zuba ruwa ki bar shi ya tafaso sosai
- 3
Sai ki tace ki ijiye shi gefe guda
- 4
Sai ki nika cucumber dinki ki tace ki ijiye gefe
- 5
Kankanan itama ki nika ki tace
- 6
Sai ki juye cucumber din da ruwan kankana akan zobo din sirrin kanshi da dadin na daban
- 7
Ki zuba sugar ki motsa sosai yayi dadai sha
- 8
Sai ki zuba kankara don yayi sanyi da dadin sha.
- 9
A zuba asha da sanyi
Similar Recipes
More Recipes

sharhai