Zobo

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan zobon namusanmanne ga dadi ga ajiye zuciya musanman a wannan lokaci na zafi

Zobo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan zobon namusanmanne ga dadi ga ajiye zuciya musanman a wannan lokaci na zafi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Bayan abarba
  3. Cucumber
  4. Kanumfari
  5. Citta
  6. Lemon gras
  7. Garin flevour
  8. Sugar
  9. Foster clack\ coconut and penaple

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiwanke zobonki kixuba a tukunya kisa ruwa sai kixuba citta kanumfari bayan abarba lemon gras.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes