Alala da miyar Dankali

Ayshas Treats @ayshas_Treats1
Steps
- 1
Da farko zaki surfa waken ki wanke Sannan Ki saka tattasai da attarugu da albasa ki markada
- 2
Sai ki saka mai,dandano da kayan kamshi. Sai ki qara ruwa kadan ki juya. Sài ki saka albasa.
- 3
Sai qulla a leda. Ki daura ruwa a tukunya yadda Idan kin sa Alalan ruwan zai rufe. Ki barshi ya dahu
- 4
Yanzu sai miyar dankali. Ki dafa nama da dankali
- 5
Sai ki saka mai Dan dai dai a wuta, ki zuba attarugu da albasa ya dan soyu kadan. Sai ki dauko nama ki saka. Ki dauko dankali ki saka
- 6
Sai ki saka dandano da kayan kamshi. Shikenan kin gama 😆
Similar Recipes
More Recipes
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Durreshahwar Khan
-

Falgooni Mangrola
-

Kethro Michael Houseal
-

Lyii G
-

jglehenbauer
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Bailochan Behera -

Vid'zz Batra
-

Smoked paneer in the spicy greavy
Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

meenah‘s kitchen
-

ABINASH BOITAI
-

Sarah Wamai
-

Rita Naru
-

Illa Kanungo
-

bighneswar moharana
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8178952






















Comments