Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki hada garin wake da garin alabo da kawa da ruwa sai ki kwaba
- 2
Ki dora ruwa a tukunaya ya tafasa sai ki gefa kwababben garin acikin ruwan zafin
- 3
Idan ya nuna sai ki kwashe kisa a cikin ruwan zafi
- 4
Ki yanka albasa,dafaffen kwai,kabeji,tumatur sai ki hada
- 5
Zaki soya mai da albasa sai ki zuba da sinadarin dandano da yaji sai ci.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8220443




sharhai