Farfesu mai kayan kanshi)# abuja hangout
Gaskiya dakwai dadi ga qara lafiya musamman masu mura sai susa citta da Dan yawa da yaji
Farfesu mai kayan kanshi)# abuja hangout
Gaskiya dakwai dadi ga qara lafiya musamman masu mura sai susa citta da Dan yawa da yaji
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke naman ki da kyau ki tsane shi ki kawo kayan kanshin ki ki zuba kadan saiki zuba ki yanka albasa kisa tafarnuwa sala kidaka ta da citta ki zuba kisa Maggi guda 1 ki zuba ruwa madai daici saiki Dora Akan wuta ki fara dafa wa
- 2
Idan ya tafasa sosai saiki sauke kidauko wata tukunyar kisa mai 1 tblspn kisa albasa da tarugu da kayan kanshin ki kadan sai ki zuba kidan soya kadan saiki tsame naman ki zuba ciki kidan soyasu kadan sai dauko romon naman ki zuba ki juya ki rufe zuwa daqiqa 3 ko 5
- 3
Saiki zuba albasa mai lawashi dakika yanka ki rufe zuwa daqiqa 1 ki sauke sai ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai