CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kunun madara
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kunun madara ainihin hoton girkin

Kunun madara

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Kasancewar na tashi ina jin yunwa gashi babu Abu ready da zan ci, kawai sai na dama shi. Kunun yana da dadi yana kuma rike ciki sosai musamman aka zuba dabino akai ana hadawa dashi wajen sha. #kanocookout

Kasancewar na tashi ina jin yunwa gashi babu Abu ready da zan ci, kawai sai na dama shi. Kunun yana da dadi yana kuma rike ciki sosai musamman aka zuba dabino akai ana hadawa dashi wajen sha. #kanocookout

Kara karantawa

Kunun madara

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Kasancewar na tashi ina jin yunwa gashi babu Abu ready da zan ci, kawai sai na dama shi. Kunun yana da dadi yana kuma rike ciki sosai musamman aka zuba dabino akai ana hadawa dashi wajen sha. #kanocookout

Kasancewar na tashi ina jin yunwa gashi babu Abu ready da zan ci, kawai sai na dama shi. Kunun yana da dadi yana kuma rike ciki sosai musamman aka zuba dabino akai ana hadawa dashi wajen sha. #kanocookout

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti 15mintuna
shan mutum 2 yawan abinchi
  1. 1Madara Kofi
  2. Fulawa 1/2 kofi
  3. Sukari 1/3 kofi
  4. Kus-kus manya 1/4 kofi
  5. 1/3 cokaliFilebo na kwakwa
  6. 1/3 cokaliFilebo na vanilla
  7. Ruwa Kofi 4 (measuring cup)
  8. Dabino guda 5 manya
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    Ga kayayyakin da ake bukata

    Kunun madaramatakin girki1 hoto
  2. 2

    A sami tukunya me tsafta, sannan a zuba madarar a ciki, sai a zuba ruwa a damata har sai ta damu ta zama babu gudaji.

    Kunun madaramatakin girki2 hoto
  3. 3

    A Dora tukunyar madarar akan wuta a zuba kus-kus din akai a kawo sukari shima a zuba akai sai a fara juyawa sannan a barshi yayi ta dahuwa. A kula a zuba a tukunya me Dan girma sbd Idan ya tafaso zai zube.

    Kunun madaramatakin girki3 hoto
    Kunun madaramatakin girki3 hoto
  4. 4

    Idan aka taba kus kus din akaji ya dahu za aga madarar ta danyi kauri.

    Kunun madaramatakin girki4 hoto
  5. 5

    A zuba fulawa a kwano a zuba ruwa a dama ta Kar tayi ruwa ruwa sannan Kar tayi kauri, sannan a zuba filebo a ciki a juya.

    Kunun madaramatakin girki5 hoto
    Kunun madaramatakin girki5 hoto
  6. 6

    Idan ya damu babu gudaje sai a rage wutar a kawo damammiyar fulawar a zuba akan madarar a juya za a ga yayi kauri sai a kashe wutar ayi ta juyawa har sai ya hade ya zama Abu daya, za aji kamshi yanata tashi sai a sauke.

  7. 7

    A wanke dabino a cire kwallayen sai a rarrabashi kanana. Sannan a zuba kunun a mazubi sai a kawo dabinon a watsa akai. A sha da zafinsa Idan ya sha iska bazai yi dadi sosai ba.

    Kunun madaramatakin girki7 hoto
    Kunun madaramatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar April 26, 2019 13:17
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

sharhai (2)

Sani Maryam
Sani Maryam @cook_16673655
May 20, 2019 15:01
Inason Wannan kunun dan yana sani nishadi muna godiya khady
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Hadaddar Alala(moi moi)
  2. My secret Doya da kwai
  3. Soyayyen kifi
  4. Alelen leda da miyar albasa
  5. Soyayyar kaza
  1. Jollop din shinkafa da sos din alaiyyahu#kanocookout#
  2. Vanilla cake
  3. My secret Doya da kwai
  4. Soyayyar shinkafa mai kala
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8362720
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close