Fish sauce
Wnn kifin akwai dadu
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na gyara kifina n barshi ya tsane, sannan na hada su maggai d mai d attaruhu d albasa wnd nayi greeting senayi marinating tsawon minti goma damma na kunna abin gashi
- 2
Ya danyi dumi sannan na saka wnn kifin acikin foil na saka
- 3
Daya kusa yi sena saka su albasa yankakku
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8475816



sharhai