Fanke mai sauki

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

Kwadayin rana😹😹😹

Fanke mai sauki

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Kwadayin rana😹😹😹

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Fulawa kofi daya da rabi
  2. Suga rabin kofi
  3. Yis chokali daya
  4. Mai
  5. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada fulawa da suga da yis da gishiri kadan saiki juyasu sosai

  2. 2

    Saiki sa ruwa ki kwaba, kwabin fanke saikisa a rana ya tashi na tsawon minti talatin

  3. 3

    Saiki dora mai a wuta idan yayi zafi saiki soya fankenki

  4. 4

    I dan zakici saiki sa suga

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes