Umarnin dafa abinci
- 1
A gyara wake a tafasa idan ya fara laushi sai a sauke a tsane shi a aje gefe. Sai azuba manja a tukunya idan yayi zafi a asa albasa,karafish da tafarnuwa kadan sai a zuba kayan miya ya soyu akawo ruwa a zuba daidai misali azuba maggi, gyadar kamshi, girfa kadan sai a juye waken. Idan ya dahu sai a zuba alayyahun.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8484236



sharhai