Margi special

sapeena's cuisine
sapeena's cuisine @safi1993
Kano State

Miyar Margi an samo tane daga arewa maso gabas na Nigeria wato mai adamawa .

Margi special

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

Miyar Margi an samo tane daga arewa maso gabas na Nigeria wato mai adamawa .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Alayyahu yankakke
  2. Tumatur yankakke
  3. Albasa yankakkiya
  4. Jajjageggen Attaruhu
  5. Mai
  6. Kifi tarwatsa
  7. Lawashi
  8. Tokar miya ko Kanwa
  9. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke komai a ajje a yanka na yankawa a jajjaga na jajjagawa. A zuba toka a wanke Kifi dashi a cire yaukin jikinshi.

  2. 2

    A samu tunkunya mai tsafata Sai a zuba alayyahu ayi shimfida dashi, Sai a saka kifi sai a xuba Lawashi a saka albasa a zuba Tumatur a zuba Attaruhu a zuba zuba Kayan dandano Sai a saka mai kadan.

  3. 3

    Haka zaaita maimatawa har Kayan su Kare Sai a jika toka ko Kanwa a ruwa kadan sai a zuba sai a rufe

  4. 4

    A dora a wuta yar kadan kada a ciki a barshi kamar minti 15 sai a sauke. Ana iya cinta da tuwon shinkafa, semo da sauransu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sapeena's cuisine
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes