Nikakken mangoro na musamman

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Kano State

Nakasance maison mangoro koda ba'a nikashi ba bare kuma an nikashi da madarak😋

Nikakken mangoro na musamman

Nakasance maison mangoro koda ba'a nikashi ba bare kuma an nikashi da madarak😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mangoro
  2. Condense
  3. Madarar gari
  4. Yoghurt
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu mangoronki ki yanka ki cire bawon

  2. 2

    Saiki zuba a injin markade na hannu saiki zuba madarar gari,yoghurt, condense saiki markada ya markadu saiki zuba ruwa kadan ki kara markadawa

  3. 3

    Saiki juye a kofi....😋😋😋wani dadin saima an gwada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes