Umarnin dafa abinci
- 1
A gurza ginger da abin gurza kubewa sa a zuba ruwan dumi a akai a barshi na minti 10. sai a samu wani mazubin a saka rariya a sama mazubin sai a matse lemon tsami sannan kuma a dauko wannan ginger shima a tace sai a zuba siga,ruwan sanyi dai dai bukata a zuba flavor sai a juya.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8499455







sharhai