Kayan aiki

  1. 2Fulawa kofi
  2. Suga 1 bisa 3
  3. Madara Rabin kofi
  4. Yis chokali daya
  5. Gishiri kadan
  6. 1Kwai
  7. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abubuwan bukata

  2. 2

    Zaki zuba duka kayan hadinki a roba kisa ruwa yanda zai isa saiki kwaba kamar haka. Kirufe ki ajiye agu mai dumi kokisa a rana harsai yatashi.

  3. 3

    Gashinan yatashi, saiki gauraya ki soya a mai (wuta kadan zakisa intayi yawa cikin bazai soyuba)

  4. 4

    Zaki iya ci da tea, ko chocolate syrup.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ahmadyapeco
Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
rannar
BAUCHI STATE AZARE

sharhai (2)

Safiya Sani Hassan
Safiya Sani Hassan @cook_16767522
Ya zan yi shi ya yi kyau HK sosai?pls kar ki share ni

Similar Recipes