Semo da miyan shuwaka da wake ainihin hoton girkin

Semo da miyan shuwaka da wake

Deezees Cakes&more
Deezees Cakes&more @cook_16331813
Sokoto

Akwai dadi ga kara lafya da jini a jiki

Semo da miyan shuwaka da wake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Akwai dadi ga kara lafya da jini a jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 30 zuwa 3 mins
  1. 500 gNa Semovita
  2. Wake
  3. Shuwaka
  4. Naman kaza
  5. Tattasai
  6. Albasa
  7. Attarugu
  8. Manja da mangyada
  9. Spices
  10. Jishiri

Umarnin dafa abinci

Minti 30 zuwa 3 mins
  1. 1

    Da farko ki fara saka ruwan ki Na semo idan ruwa ya tafasa saiki talga semo dinki wasu basa talge saidai su zuba su tukashi.bayan kin gama semo dinki kin zuba a robar da zata baki shape saiki koma kan Miya

  2. 2

    Ki wanke shuwaka dinki sosai kartayi mugun daci saiki aje gefe.ni tawa shuwakar busheshiya ce kisamu wake ki wankeshi ki bare hancinsa saiki zuba a tukunya ki dafa shi for few min.bayan kin dafashi ki tsiyaye ruwanshi ki saka manja da mangyada dinki daidai ki zuba soyayyan kayan Miya dinki da tafashashan nama dinki ki dora a wuta saiya tafasa saiki zuba spices dinki da gishiri da shuwaka saiki rufe ki Bari ya dahu daya dahu zakiji waken da shuwaka sun dahu tubus saiki yi servn ACI lafya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deezees Cakes&more
Deezees Cakes&more @cook_16331813
rannar
Sokoto
I love cooking,baking and sharing my experience with others
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes