Chinese Fried Rice

#Kadunastate. It's yummy, I really like rice especially fried rice with pepper meat. Na hada da pepper meat mai albasa da yawa nayi serving dashi.
Chinese Fried Rice
#Kadunastate. It's yummy, I really like rice especially fried rice with pepper meat. Na hada da pepper meat mai albasa da yawa nayi serving dashi.
Steps
- 1
Zaki samu ruwan zafi ki zuma ma shinkafarki ki wanke saiki tsane a colander, in ruwan ya tsane saiki zuba mai a pot ki zuba shinkafa ki soya.
- 2
Inya soyu yanda kike so saiki sanya curry da garin citta da maggi kadan ki juya da kyau. Sai ki sanya ruwa dai dai yanda zai dafa shinkafar amma yanda ba zai dahu sosai ba. Bayan ruwan ya tsane keep aside.
- 3
Kin yanka green bean, carrot, kin wanke da peace ki tafasa su ki tsane a matsani. Kinyi greatin tattasai da tarugu kadan, ki yanka albasa slize keep aside.
- 4
Ki sanya oil mai yawa a pot a wuta ki zuba gretin tattasai ki soya sama sama, sai ki zuba su carrot din da kika tafasa a ciki ki zuba Albasa da kika yanka slize ki soya su sama sama, den saiki mayar da su gefe, ki fasa kwai a wani vowel ki kada ki sanya gishiri Kadan da citta sai ki zuba a tukunya ki rika juyawa yanda bazai kama tukunya ba ki hada da sauran kayan ki sanya curry, spices da maggi ki juya sosai.
- 5
Ki zuba Shinkafar da kika dafa a ciki ki juya sosai saiki samu poil paper ki rufe tukunya, ki rage wuta, zuwa mintuna yayi saiki sauke ki zuba a food wormer. Sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

Tran Truong
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Special Honey Mustard Pork Belly & Ribs
My Grilling Spot
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

Beef a Casa (Portuguese Steak)
Kels Ro
-

wanjiku nguru(Shiezy)
-

Stuffed Leftover Rice Paratha topped with Schezwan Sauce
Smita Agarwal
-

Beef karhai Ramadan special.. #cookpadramadan
Aqsa hussain
-

Vegetable fried Rice #CookpadApp #ricecontest
Maria Hasnain
-

Heap of Spice
-

junior kitchen -

Himachali Khatta (sweet and sour black chick peas)
Sanchita Mittal
-

Billy Ford
-

POORI BHAAJI (Maharashtrian Style Potato Vegetable With Poori)
Pooja M. Pandit

















Comments