Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8570621
Za a wanke kafan da kyau a zuba ruwa a tukunya yanda zai rufe shi sai a sa gishiri da Albasa.
Idan ya kusa dahuwa sai a zuba kyan miya da aka jajjaga da kayan kamshi a rufe su karasa nuna tare.
An kwafa!
More Recipes

sharhai