Lemun tsamiya

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Tsamiya nada matukar muhimmanci a jikin Dan Adam tana taimakawa wajen garkuwan jikin Dan Adam, haka kuma tana taimakawa wajen narkewan abinci

Lemun tsamiya

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Tsamiya nada matukar muhimmanci a jikin Dan Adam tana taimakawa wajen garkuwan jikin Dan Adam, haka kuma tana taimakawa wajen narkewan abinci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum goma
  1. Tsamiya
  2. Bawan abarba
  3. Citta
  4. Kananfari
  5. Lemun zaki
  6. Sugar
  7. Na'ana'ah

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan ka tanaji kayayyakin yin lemun tsamiya, saika wanke tukunyarka, kawanke tsamiyarka da kayanda zakayi amfani dashi, saika zuba ruwa a tukunya, kasa tsamiyarka, citta kananfari, na'ahna ah, bawan abarba, adafasu su dahu sosai,

  2. 2

    Idan sun dahu sosai sai atace da raliya, acire bawan da tsamiyar

  3. 3

    Idan antace, sai azuba sugar, ayanka lemu aciki idan angama, azuba a robobi ko abinsha

  4. 4

    Sai asa acikin na'uran sanyaya abinsha, don yayi sanyi nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes