Fried rice
Wnn abinci yana da didanci da sahur#sahurricipecontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko nayi parboiling shikafa tare da Kara's, sena tsameta ta tsane,sena yanka su albasa da Koren tattasai na jajjaga attaruhu
- 2
Sena zuba mai a tukunya NASA albasa tadan silalu suna zuba suaggi d attaruhu d kori d su tafaenuwa na juya sosai
- 3
Da yyi sena zuba shinkafar INA zubawa INA juyawa hqrna gama sena saka koren tattasai
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Ayshert maiturare know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8695482



sharhai