Curries yam

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

First trial amma fa naji dadinta over kuma Ku gwada zakuji dadinsa sosai. #sahurricipecontest

Curries yam

First trial amma fa naji dadinta over kuma Ku gwada zakuji dadinsa sosai. #sahurricipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
3 yawan abinchi
  1. 1/8na babbar doya
  2. 3Koren tattasai
  3. 3Jan tattasai
  4. 1Albasa
  5. 5Ganyen curry icce
  6. 3Sinadarin dandano
  7. 1 tspCurry powder
  8. Thyme 1 tspn
  9. 1 tspCoriander powder
  10. 1 tspMagic spices
  11. Attarugu 4 ajajjaga
  12. Mai 1/4 kofi
  13. Tafarnuwaguda 3 a jajjaga

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan danayi amfani dasu wajen hadin doyar.

  2. 2

    Dafarko zaki fere doya ki Dora a wuta idan ta dahu ki sauke ki yankata kamar cubes.

  3. 3

    Sannan ki wanke albasa,koren tattasai,Jan tattasai ki yankasu kamar yadda kika gani a hoton daya gabata, shi kuma attarugu ki wanke ki jajjaga tafarnuwa ma haka saikizo ki zuba su a tukunya ki zuba mai ki hau suya

  4. 4

    Sannan ki zuba all seasoning and spices dinki kici gaba da soyawa kamar mintuna 10

  5. 5

    Bayan nan saiki zuba yankakkiyar doyarki kici gaba da juyawa tare da ganyen kori da kika yanka kika wanke

  6. 6

    Bayan kamar mintuna ki sauke sai ci. Dafatan ansha ruwa lapia Allah yakarbi ibadaunmu ameen.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes