Buttered fried Rice with pepper chicken

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Gombe State

#sahurrecipecontest Waanna fried rice din dadi yake dashi, domin an sarrafashi da butter ,kasance dani don ganin yanda aka sarrafa shi.

Buttered fried Rice with pepper chicken

#sahurrecipecontest Waanna fried rice din dadi yake dashi, domin an sarrafashi da butter ,kasance dani don ganin yanda aka sarrafa shi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsShinkafa
  2. Butter
  3. Green beans
  4. Carrot
  5. Abubuwn bukata for pepper chicken
  6. Kaza,
  7. Tattase or tarugu, wanda kika fiso
  8. Dandano
  9. Kamshi
  10. Tafarnuwain kina bukata
  11. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu tukunyar ki mai tsafta, kisa ruwa ki daura awuta kisa shinkafa ki barta tayi parboiln nata, ki sauke ki tace ta kamar haka

  2. 2

    Daga nan kisa butter atukunya mai kyau ki daura awuta, ki dauko ingrediant naki dana fada asama ki yankasu ki wanke tas kisa akan butter dinki kaman haka

  3. 3

    Ki gauraya ki barsu suyi laushi sai ki dauko shinkafar da kika parboiling nata kisa akai ki gauraya ki barta ta karasa dahuwa zakiga tayi sheki sai ki sauke ta, ki kwashe a food flask

  4. 4

    Sai dawo kan kazan ki dama kin wanke tas kin sulala kin sa mata kayan kamshi da dandano, in tayi sai ki kwashe ta agefe

  5. 5

    Zaki tanadi wanna kayan miya jajjage maggi seasoning, kisa mai apan ki kawo jajjage ki juye shi

  6. 6

    Ki gauraya kisa maggi seasonig, ki yanka albasa, ki cigaba da gaurayawa, sai ki dauko tafashen namanki ki juye ki cigaba da juyawa har ya hade jikin shi

  7. 7

    Ki kwashe ki juye shi a food flask, kici da fried rice dinki wanan girki nayi shi ne domin jindadin iyalina amatsayin sahur.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai (2)

Similar Recipes