Lemon mangoro
Ga dadi ga kara lfy#sahurrecipecontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na gyara mangorona irin jannsn me zaki sena cire fatar shi na cireshi daga jikin kwallon, sannan na gyara danyar citta na hada d mongoro d kaninfari na markada
- 2
Daya markadu sosai sena juya a mazubi me kyau nasaka sugar da tiara na mangoro n juya sosai
- 3
Sena juye a mazubi nasa a fridge
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8713170



sharhai