Watermelon milk shake

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Ga dadi a baki, ga kara lafia a jiki

Watermelon milk shake

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Ga dadi a baki, ga kara lafia a jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana kwallo daya mai Kankara
  2. Madaran ruwa babban kofi biyu
  3. Sugar cokali 5 don dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke kankanata, na yanyanka nasata a fridge yayi kankara, na wanke abun nikana na zuba, na dauko madarana na zuba

  2. 2

    Ina nikawa ina kara madara, har tayi sumul alamun taniku kenan

  3. 3

    Nakwashe nasa a kofunana.Asha lafia nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes