CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambu ainihin hoton girkin

Dambu

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631

Dambu da dadi, ga zogale na kara lfy #sahurricipecontest

Dambu da dadi, ga zogale na kara lfy #sahurricipecontest

Kara karantawa

Dambu

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631

Dambu da dadi, ga zogale na kara lfy #sahurricipecontest

Dambu da dadi, ga zogale na kara lfy #sahurricipecontest

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

awa daya
biyar
  • Shinkafa barzazziya
  • Zogale
  • Albasa
  • Maggi
  • Curry
  • Spices
  • Mai
  • Yaji
  • Gishiri
  • Mix spices
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Da farko na na zuba barzazziyar shinakafa a mazubi sena euba mata ruwa na zuba acikin tukunyar danbu ta turaru, sena gyara zogalena da albasa na wankesu

  2. 2

    Da ta yi sena sauke ta na juya a Abu me tsafta na zuba maggi,curry,mix spices, spices gishiri na cakuda sosai sannan na zuba wnn zogalen da albasa ma cakuda sosai

  3. 3

    Se na kuma Dora tukunyar dambum na Dora mataci naa zuba wnn had in shinkafar bayan na kara mata ruwa sena mayarda ita ta dahu lugup

  4. 4

    Bayan dambuna yayi sena juye a faranti na zuba mai da yaji

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631
rannar May 15, 2019 19:57

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Sandwich a saukake
  2. Coconut rice da miya da lemo tsamiya
  3. Soyayyar shinkafa mai kwai
  4. Fruits salad 2
  5. Passion fruit lemonade
  1. Fruits salad 2
  2. Sweet potato balls
  3. Fruit salad
  4. Farar shinkafa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8732514
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close