Fruits salad 2

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Hadin kayan itatuwa masu kara lapia da Gina jiki musamman a alokacin azumin nan iyalina basa gajiya dashan fruits salad musamman mai sanyi. #sahurrecipecontest

Fruits salad 2

Hadin kayan itatuwa masu kara lapia da Gina jiki musamman a alokacin azumin nan iyalina basa gajiya dashan fruits salad musamman mai sanyi. #sahurrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
6 yawan abinchi
  1. 1Abarba
  2. 5Apples
  3. 1Kankana
  4. 6Ayaba
  5. Sukari cokali 4
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki wanke ki gara kankana ki cire dikkan kwallayen cikinta ki yanka kananu

  2. 2

    Abarba ma ki fere saiki cire tsakiyar da bakin jikinta ki yankata kananu

  3. 3

    Apple ma ki cire tsakiyarsa ki yanka kananu ki wankesa

  4. 4

    Sai ayaba ki yanka ta kananu itama ki hadesu waje daya kisa sukari da kankara Asha dadi lapia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes