Taliyac da miyar allayyahu Abincine mai dadi g Karin lafiya

Diyana's Kitchen @cook_16104468
Taliyac da miyar allayyahu Abincine mai dadi g Karin lafiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Na Dora ruwa daya tafasa n zuba taliya t dahu n tace
- 2
Na gyara attaru d albasa na jajjaga su n yanka allayyahu n wanke shi n ajiye n gyara ganda t n wanketa t yankata kanana
- 3
Na zuba manja a tunkunya n zuba kayan miya n rufesu suka Dan soyo sai n zuba magi d kifi d gandar n rufesu suka kara soyuwa
- 4
Bayan sun soyo n zuba allayyahu n tufe shi n minti 5 sai n sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8776848




sharhai