Tuwon semo miyar kubewa busheshe

Deezees Cakes&more
Deezees Cakes&more @cook_16331813
Sokoto

Maigidana yana son tuwo musamman miyar kubewa yana jin dadin ta sosai.#sahurrecipecontest

Tuwon semo miyar kubewa busheshe

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Maigidana yana son tuwo musamman miyar kubewa yana jin dadin ta sosai.#sahurrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 40 _45mintuna
  1. 500 gNa semo
  2. 2 cupsNa kubewa(busheshiya)
  3. Tattasai
  4. Attarugu
  5. Manja
  6. Daddawa
  7. Albasa
  8. Sinadarin dandano
  9. Gishiri
  10. Naman rago

Umarnin dafa abinci

Minti 40 _45mintuna
  1. 1

    Ki dora ruwa a tukunya ki rufe su tafasa.saiki tankade semo dinki.bayan kin tankade saiki talga semo ki zuba wanda basu talge saisu tukashi kawai ya hade sosai Kar yayi kullutu.saiki aje kwanonki wanda zaki zuba semo din a ciki a baki shape dinda kikeso.saiki tuka tuwon ki sauke shi ki kwashe.

  2. 2

    Saiki hada miyanki ki zuba jajjagen kayan miyanki ki zuba manja sudan soyu kadan saiki zuba tafasheshen namanki.k I zuba sinadarin dandano ki zuba dakakken daddawa ki zuba ruwa ki rufeshi idan ya tafasa ya dahu saiki kada kubewarki ki zuba kadan kadan kina kadawa harsai tayi saurin da kikeso.bayan haka saiki zuba miya da tuwo ACI lafya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deezees Cakes&more
Deezees Cakes&more @cook_16331813
rannar
Sokoto
I love cooking,baking and sharing my experience with others
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes