Tura

Kayan aiki

  1. Kirjin kaza
  2. Kabeji
  3. Jan da koren tattasai
  4. Albasa
  5. Fulawa
  6. Kayan dandano
  7. Mai
  8. Ruwa
  9. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko, Zaki dafa kaza da kayan dandano da kamshi ki dagargaza. Kina iya amfani da nama

  2. 2

    Ki dauko kabeji ki yanka kamar na salad. Shima tattasai da albasa ki yanka tsirara.

  3. 3

    Ki dauko kwano, kizuba Kofi 1 da ½ na fulawa, ki hada da Dan gishiri, Dan yaji (masoro) da sikari idan kina so. Ki zuba ruwa da kwai ki dama, Amma Kar yayi kauri sosai. Ki aje a gefe

  4. 4

    Ki samu pan dinki ki zuba kabeji, kaza, albasa da tattasai ki sa kayan dandano, ki Dan sa mai. Ki Kuna wuta ki daura. Ki motsa kamar na mintuna 5-7. Ki kashe wutan.

  5. 5

    A non-stick pan, ki Dan shafa Mai, ki dauko kwabin pancake din ki zuba kamar sinasir, idan ya nuna ki juya sama ya gasu kada.

  6. 6

    Ki zuba kayan hadin kabeji da kaza a tsakiya...ki nade kamar spring rolls. Yafi sauki indan kinyi da Dan dumi sa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef B
Chef B @bu_bble_s
rannar
Abuja
A diplomat in the making but more of a culinary Enthusiast, cuisine connoisseur. Bubbles Bakes × Wild Flavours CEO.A cook with Instinct, and Food photography fan😍😍😍
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_14199740 Dagani ma tayi dadi kuna shaanin ku 😋😋

Similar Recipes