Dafadukan shinkafa da wake da naman kaxa

Mum Abdllh's kitchen#1post1hope
Dafadukan shinkafa da wake da naman kaxa
Mum Abdllh's kitchen#1post1hope
Steps
- 1
A gyara tsokar naman kaxa a yanka dai dai yadda akeso sai a dora mai kadan a wuta a yanka Albasa yadan soyu sai axuba naman nan aciki a asa maggie da dan gishiri da Citta da kaninfari da maggie guda daya a soya bayan ya soyu sai a kwashe
- 2
Axuba wani man da Albasa yadan soyu sai a markada tattasai da attaruhu da Albasa a xuba asa maggie da gishiri da spices a soya sai a gyara wake a wanke a xuba sai a tsaida ruwa
- 3
Abarshi yaita dahuwa sai sai waken yayi laushi sai a wanke shinkafa axuba, a juya a xuba curry
- 4
Sai abarshi ya idan shinkafan ta kusa dahuwa sai axuba wannan naman na kaxa da aka soya da ruwan naman
- 5
Sai a barshi ya Kara sa dahuwa sai a kwashe sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Crunchy Salt and Pepper Pork Chops
Santy Coy
-

Aj Greene
-

Sampada Shrungarpure
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Kumkum Chatterjee
-

Pasta alla Norma: Eggplant Pasta
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Chicken Spaghetti with Bacon, spinach, tomato, & mushrooms
Jessica Johnson
-

Leelumae
-

Bacon Split Pea Soup (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Chef Mommy Nessa
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Zainab Nasir
-

HABIBA AHMAD RUFAI
-

Halima Zakariyya
-

B&U Food(Basheria Bashir) -

Vinnss Chuah
-

aswa_tabeed
-

Naaz 786
-

muneeba umar
-

Maureen 😀










Comments