Special awara

Maryam Dandawaki's Kitchen (Ummu Sabeer) @cook_13859726
Ina son sarrafa awara kala kala
Special awara
Ina son sarrafa awara kala kala
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki samu dafaffiyar awarnki ki jajjagata da ludayi kamar haka
- 2
Sai ki zuba attaruhu da albasanki Wanda kka jajjagasu
- 3
Sai ki zuba curry da kayan dandanonki
- 4
Sai ki kada kwanki a wani abun daban ki zuba a cikin hadin
- 5
Sai ki juya ki kukkula afarar Leda
- 6
Sai ki dafa tsawon mintina goma zuwa Sha biyar
- 7
Sai ki yayyankata ki kada wani kwan kina soyata a cikin mai
- 8
Ankammala
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8849313











sharhai