Taliya da macaroni da source da kifi da salad

Ummu Shurem @cook_17007577
Shi wannn abinci bashi da wuyar yi amma yn da dadin ci sannn kuma bashi da nauyi
Taliya da macaroni da source da kifi da salad
Shi wannn abinci bashi da wuyar yi amma yn da dadin ci sannn kuma bashi da nauyi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki tafasa ruwa saiki zuba macaroni ki yadan yi minti 2 saiki zuba taliyar sai su dahu saiki taceta.
- 2
Source dinki kuma ki jajjja kayan miyarki ki Dora a wuta y fahu saiki zuba Mai da tarnuwa da kayan kamshi idan y dny minti 2 saiki zuba kfinki da kayan dandano ki yadanyi minti 4 saiki sauce.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8857546

sharhai